MARTANIN SU NAZIRU SARKI WAKA AKAN MATASHIN DA YAYI BATANCI GA ANNABI SAW AKAN MASU INKARIN TAKALMIN
HTML-код
- Опубликовано: 13 апр 2025
- Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
/ @tazkiyatv1073
#zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah
❤❤ GOOD muna JINJINA ma Tambayar mai kyau, ❤
Allah ka nisantamu da makiyan manzon Allah SAW❤❤
ANNA IN MU BABBA DAN BABBA❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤
S A W💖💖💖♥️♥️♥️ jazakumullahu Khairan Allah yaqaramana qaunar kazan Allah S A W
Na gode kaji maganar hankali da kuma imani da fadin gaskiya ❤❤❤ macha Allah fatan alkairi agareku masoya annabi muhamed s..a..w❤❤❤
S.A.W. duk masu jayayya akan daraja da martabar fiyayyan halitta Annabi Muhammad S.A.W. toh wan nan mutanen baqananan butulu bane jahilai masusani mara amfani Allah yarabamu da ilimi marar amfani Annabj Muhammad S.A.W . Ko anaso ko anaqi arzikin Sa mukeci har abada duniya da lahira san nan kuma yanasonmu fiyeda son iyayenmu Alhamdulilla Allah kaqarawa Annabi Muhammad S.A.W daraja wasila da fadila S.A.W ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤S.A.W ❤❤❤❤❤
Allah yayi maka Albarka. Wallahi ka biyani.
Aqida ta iri daya dakai.
Dan Allah Kakyale Abu Salma Dan Iskane Kawai Makiyin Manzon Allah S. A. W
Sllalahu alaihi wassalam Allahu Akbar 💚💜🧡
Najidadin wannan magana naka sosai ubangiji yabarmu da monzon Allah s a w❤
Masha allah munagodiya masoya manzon allah sallallahu alahihi wasallam 💔❤️💝💖💕💔💞💖💞💖💞
Sayyadi munji da
maganarka Allah yaqara mana son annabi s a w
Macha'allah takalmi mai daraja
To inbanda tsabagen rashin ganin girman manzon Allah, to aicewa yayi yafi kowa mukami
Allah na ganin su, Kuma Yana jiran su batatu masu batar da mutane. Allah Kara hada Kan muslumai, ya sa mu gane. Mallam a fahimtar ka kenan ama wanan ko Dan rhaudha ya San ba haka bane. Kuma hanyan neman abinci daban, sanin Allah da manzon babu illimi da yafi su. Allah shi kyauta
صل الله عليه وسلم تسليما
Mungode Allah yasaka da alheri
Sallallhu alihi wassllam ❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Masha Allah
Wanan gaskiya ne 🙏
Abu salma Dan izala Allah yatsinemaka
In bai yarda ba sai ya bar Sallah saboda a israi da miraji ne aka akarbi Sallah
Gaskiya ilimin jamilu bayada amfani yakoma makaranta. Akoyamasa baki jahilcin yayi yawa
Yakamata a fara screening mallamai masu waazi/fadakarwa gaskiya. Allah muntoobah
Baikamatabama ayi magana akan abu salama domin shi dan lashe lashe ne ba malami bane
Dan allah kakyale jahilai wadanda suka Raina darajar manzon allah.kafadamai gara wani jahilin da wasu malama irinsu Abu Salma maye bambancin jaki dawadanna mutanai wlh gara jakima dasu Dan zakasami kudi fashi sukuma iron Abu Salma wuta zaka wlh Don dama sunraina iyayensu balle Wanda yafi ubanshi daraja da martaba Wanda bakamarshi aduniya Kai shine duniyar magana daya wlh